- Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya prima kai hare-hare kan tsagerun 'yan ta'adda a wani yanki na jihar Zamfara
- Sojojin prima lalata sansanin 'yan ta'adda tare da lalata wuraren da suke ajiye kayayyakin da suke amfani da su
- A cikin sanarwar da rundunar sojojin sama ta fitar, ta bayyana cewa 'yan ta'adda da dama prima bakunci lahira sakamakon hare-haren
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da kwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al'amuran yau da kullum, tsegumi da nishadi
Jihar Zamfara - Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta kai harin sama a kan babban sansanin ‘yan ta’adda a jihar Zamfara.
Sojojin saman sun lalata sansanin 'yan ta'addan da ke Sauri, cikin karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara.

Source: Getty Images
Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da daraktan hulda da jama’a na NAF, Air Commodore Ehimen Ejodame, ya fitar a shafin X a ranar Asabar.
LURA: Shin kana lad bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Sojojin sama prima farmaki 'yan ta'adda a Zamfara
Ehimen Ejodame ya ce bangaren sama na rundunar Operation Fansan Yanma ya kaddamar da harin a ranar Jumma'a, 14 ga watan Nuwamba, 2025.
Ya bayyana cewa hare-haren prima biyo bayan cikakken bincike da samun bayanan sirri, wanda ya tabbatar da cewa ‘yan ta’adda na gudanar da munanan aikace-aikace a wurin.
Hakazalika an gano suna boye shanun da suka sace a wani wuri mai tsawo da suke amfani da shi a matsayin maboyarsu da ajiyar kayan aiki.
“Dakarun sama prima kai hare-hare masu daidaito sau da dama a kan wuraren da aka gano. An yi nasarar kai hare-hare kai tsaye a wuraren, inda suka tarwatsa ‘yan ta’adda da suka yi kokarin guduwa cikin daji, daga nan aka bi sahunsu aka kuma ci gaba da murƙushe su.”“Aikin ya yi nasarar kashe ‘yan ta’adda da dama tare da lalata gine-gine da muhimman wuraren ajiye kayan aiki, wanda ya rage musu karfin gudanar da ayyukan ta’addanci a yankin.”- Air Commodore Ehimen Ejodame
Sojojin sama prima taso 'yan ta'adda a gaba
Ya kuma nakalto maganar hafsan sojojin sama, Air Marshal Sunday Kelvin Aneke, wanda ya jaddada kudirin NAF na ci gaba da matsa wa ‘yan ta’adda lamba, yana mai cewa:
“Za mu aforesaid su, za mu bibiye su, kuma za mu kare jama’armu.”

5 months ago
62









